How to Unban WhatsApp— 2025)📋
GABATAR WA 🟢 (Introduction)
Mutane da yawa suna fuskantar matsalar kulle whatsapp, wannan ne dalilin da yasa zan rubuta maku hanyoyin da zaku bi domin buɗewa.
Idan WhatsApp ɗinka ya nuna banned, ko ya nuna maka “Your number is banned from using WhatsApp”, kada ka damu. Wannan matsalar tana faruwa idan WhatsApp ya gano wani activity da ya saɓa ka'ida sai Whatsapp suka ɗauka a matsayin “violation”.
Wadannan sune matsalolin da ake yawan fuskanta daga Whatsapp👇👇
1️⃣ Temporary Banned
2️⃣ Permanent Banned
VIDEO: Yadda zaka gane anyi Hacking na Wayar Ka
Ga Hanyoyin Da Zaka Bi Domin Ka Gyara (Step-by-Step Working Method)
STEP 1: Idan Akwai irin wadannan Whatsapp ɗin a wayar ka to ka goge su duka 👇👇
WhatsApp yana banning idan kana amfani da apps irin su:
❌GB WhatsApp
❌FM WhatsApp
❌Yo WhatsApp
❌WhatsApp Pro
❌Delta WhatsApp
VIDEO: Yadda zaka canza PIN na Opay/Palmpay/Moniepoint
⚠️ Ka shiga → Google Play Store →Kayi Download na WhatsApp Messenger → Install / Update > ka taɓa open zaka ga inda aka rubuta Check Review Status sai ka taɓa idan ya buɗe sai ka shiga support sai ka rubuta wannan saƙon 👇👇
Hello WhatsApp Team,
My WhatsApp number (+234xxxxxxxx ka rubuta lambar ka a nan) has been banned and I believe this was a mistake. I do not use any third-party or modified WhatsApp apps. Please kindly review my number and restore my access.
Thank you.
Idan ba'a baka damar turawa ta cikin Apps ba to sai kabi wannan hanyar 👇👇👇
STEP 2: Tura Appeal ta Email (Wannan Hanyar tana aiki sosai)
👉Ka shiga Gmail dinka > danna > compose daga ƙasan wayar ka,
Ga Email din da zaka tura wa sakon
👉 support@support.whatsapp.com
👉Subject: My WhatsApp Number Was Banned
Saƙon da zaka tura👇👇
"Hello WhatsApp Team,
My WhatsApp number (+234XXXXX ka rubuta lambar wayar ka a nan) was banned without warning.
I believe this ban was a mistake because I follow all WhatsApp Terms & Policies.
I kindly request a manual review so that my number can be restored."
Thank you for your support.
⚠️Bayan ka tura → jira awa 6–24.
👉Idan 24hrs tayi basu gyara ba, sai kabi wannan matakin 👇👇
VIDEO: Yadda Zaka dawo da Gmail ɗin ka, ba tare da lambar waya ba
STEP 3: Ka sake appeal idan har sun ce “your number will not be restored”
Idan sun turo maka wannan reply ɗin:
“After reviewing your request, we cannot unban your number…”
👉Kada ka hakura — sai ka sake tura masu wannan saƙon 👇 👇
"Hello WhatsApp Team,
Thank you for your response.
I respectfully request a second review of my number.
I have not violated any WhatsApp rules and I use only the official WhatsApp app.
Please help me restore my account as this number is very important for my daily communication.
Thank you for your understanding."
👉A yawancin lokuta, nan ne za su sake dubawa su unban.
VIDEO: Yadda zaka cire Virus daga wayar ka
STEP 5: Ka tabbatar ka cire duk abin da ka yi da ya haddasa banned
WhatsApp na yin banned idan ka aikata irin wannan:👇👇
-
Tura bulk messages
-
Kawo unsaved contacts da yawa
-
Shiga multiple groups lokaci daya
-
Amfani da VPN
-
Amfani da auto-message bots
Ka yi waɗannan kafin ka sake buɗe WhatsApp:
👉Ka kashe VPN
👉Ka share previous unofficial WhatsApp folders
👉Ka kunna 2-step verification
👉Ka duba phone date/time ya dace
👉Ka tabbatar kana amfani da official version kawai
VIDEO: Yadda ake Samun Kuɗi a cryptocurrency
TAƘAITA WA 🟢 (Summary)
A takaice, yadda zaka yi unbanned WhatsApp hanya mafi inganci ita ce:
👉Ka koma official WhatsApp.
👉Ka tura Appeal #1, idan ta ƙi →
👉Ka tura Email Appeal.
👉Idan har sun ƙi → Second-Level Appeal.
👉Ka goge duk abin da zai sa a sake ban ɗinka.
⚠️Yawancin users sukan samu unbanned cikin awanni 12–24, wasu kuma cikin kwana 1–2.

0 Comments