Wannan shi ne babban abinda yake faruwa kuma yayi ƙaurin suna a ko'ina, sai dai har yanzu ana nan ana ci gaba da bincike domin gano yadda abin yake faruwa da kuma hanyoyin da za'a bi ta yadda abin zai samu dai-dai to.
AI Summit 2025: Sabbin Hanyoyin da Fasahar Artificial Intelligence ke Sauya Duniya!
Taron masana kimiyya da fasaha na AI Summit 2025 ya bayyana sabbin hanyoyin da ake amfani da AI wajen sauya tsarin rayuwa da kasuwanci a duniya.
Ku karanta Wannan 👇
VIDEO: Idan ka kalli wannan Zaka canza tsarin rayuwar ka
Gabatarwa:
Duniya na canzawa cikin sauri fiye da yadda muke tunani!
A taron AI Summit 2025 da aka gudanar a wannan makon, masana daga ƙasashe daban-daban sun bayyana sabbin hanyoyin da Artificial Intelligence (AI) ke kawo sauyi a fannoni kamar kasuwanci, kiwon lafiya, da ilimi.
🌍 “Fasaha ba kawai tana taimaka mana ba — tana sake fasalta yadda muke rayuwa.”
Muhimman Abubuwan da Aka Tattauna a wajen Taron:
Ku karanta Wannan 👇
VIDEO: An bankaɗo Sirrin Wata Mai...........
1. AI a Kiwon Lafiya: Sabbin na’urori na gano cututtuka kafin su bazu cikin jiki.
2. AI a Kasuwanci: Yadda kamfanoni ke amfani da Chatbots da Automation don ƙara don tallata kayan su da samun sababbin costormer.
3. AI a Ilimi: Hanyoyin koyarwa da suke amfani da manhajojin AI don fahimtar da ɗalibai cikin sauƙi.
4. AI da Tsaro: Sabbin hanyoyin kare bayanai daga masu kutse (hackers).
Ku karanta Wannan 👇
VIDEO: Ya kuke Gani Idan Wannan Abun Ya Zama Gaske?
Fa’idar AI Summit ga ‘Yan Najeriya:
1. Samar da sabbin ayyukan yi.
2. Horas da matasa a fannin AI coding da data science.
3. Ƙarfafa blogging da journalism cikin harshen gida.

0 Comments